Youth Power na Kano

Tsare-tsaren sakamakon binciken farko na Youth Power da a ka gudanar a ofishin Equal Access Najeriya da ke Kano, a ranar 19 ga watan Yuli na 2018. Tsare-tsaren ya saukaka wajen hadin gwiwar shawarar masu binciken watau Chitra Nagarajan tare da ma'aikatan Equal Access Nijeriya.

Youth Power na Abuja

An gudanar da ingantaccen bincike na Kamfen din Youth Power a ranar 2 ga watan Satumba 10, a otal din Rockview da ke Abuja. Tsare-tsaren ya saukaka ne da hadin gwiwar shawarar masu binciken watu Chitra Nagarajan tare da ma'aikatan Equal Access Nijeriya.

×