Shirye-shiryen Gidan Rediyo da Watsawa

Shirye-shiryen Fasaha A Rayuwar Iyali guda XNUMX na farko an shirya sune tsakanin XNUMX da XNUMX na watan Yuli XNUMX. Shirin na rediyo ya kunshi sashen wasan kwaikwayo da kuma na tattaunawa. Ga jerin mau’du’an da aka tattaunawa tare da bakin da aka gabatar da shirye-shiryen guda XNUMX.

Sashi na XNUMX: Wannan sashe ya mayar da hankali kan fahimtar yanar gizo. Bakin da aka gabatar da shirin da su sune:

  • • Kabiru Muhammad Uba Yakasai- Mashawarci ne kan IT kuma makirkiri a dijital ne.
  • Hafsah Saleh Muhammad: Daliba ce.

Sashi na XNUMX: Wannan shiri ya mai da hankali ne kan gurguwar fahimta da dabi’o’in da suka dabaibaye intanet. Bakin da aka gabatar da shirin da su sune:

  • • Abubakar Ibrahim- matashin dan gwagwarmaya ne kuma makirkirin shiri a mujallar matasa.
  • • Jamila Suleiman Aliyu- Makirkirin shirin dijital ce kuma mai koyar da sana’o’I wadda take koyawa matasan yammata sana’o’in daban-daban

Sashi na XNUMX: Wannan sashi ya mayar da hankali ne a game da muhawara kan halayyar mata da kuma yanar gizo a Arewacin Najeriya. Bakin da aka gabatar da shirin da su sune:

  • • Dakta Ibrahim Ilyas Adam- Malamin addini ne mai sassaucin ra’ayi kuma babban mai koyarwa ne a Jami’ar Yusuf Maitama Sule, Kano. Kwararren masanin jinsi ne da dokokin iyali a musulunci.

Sashi na XNUMX: Wannan sashi ya mayar da hankali ne a game da muhawara kan halayyar mata da kuma yanar gizo a Arewacin Najeriya. Bakin da aka gabatar da shirin da su sune:

  • • Abubakar Ibrahim- matashin dan gwagwarmaya ne kuma makirkirin shiri a mujallar matasa.
  • • Jamila Suleiman Aliyu- Makirkirin shirin dijital ce kuma mai koyar da sana’o’I.
×